Wednesday, 28 March 2018

Kalli tsohon soja dake taimakawa matarshi da girki

Tsohon soja dake taimakawa matarshi da aikin girki kenan me suna Des Dokubo Dennis,yayi kira ga magidanta dasu rika taimakawa matan su da aikin gida domin ba bayi bane suma suna bukatar hutu.
No comments:

Post a Comment