Saturday, 3 March 2018

Kalli wani bidiyon Maryam Gidado tana shashafa jikinta da ya dauki hankula

Bayan hotunan da ta saka da suka dauki hankulan mutane, tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta kuma saka wannan hoton bidiyon inda take shashshafa jikinta, wanda shima ya dauki hankulan mutane, wasu dai cewa kawai sukayi Allah ya shirya.


Ga kadan daga cikin abinda wasu suka ce akan wannan hoton bidiyo.

No comments:

Post a Comment