Tuesday, 13 March 2018

Kalli wani kayataccen hoton Hadiza Gabon da Nura Hussain

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Nura Hussain a wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka a cigaba da ziyarar aiki da suke yi a kasar Morocco, hoton ya kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment