Friday, 30 March 2018

Kalli wani kayataccen zane da akawa Ali Nuhu da matarshi

Wani masoyin tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki ya musu wannan zanen shi da matarshi, 'yan kwanaki kadan da suka gabatane, Alin da iyalinshi suka yi murnar cika shekaru goma sha biyar da yin aure.


Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment