Saturday, 10 March 2018

Kalli wani tsohon hoto lokacin da sarauniyar Ingila ta kawo ziyara Najeriya

Wannan wani tsohon hoto ne da aka dauka a shekarun 1956 kusan shekaru sittin da biyu kenan a filin jirgin saman Kaduna lokacin da sarauniyar ingila ta kawo ziyara Najeriya, lallai Jiya ba yauba.


Shehu Sani

No comments:

Post a Comment