Wednesday, 28 March 2018

Kalli wani tsohon hoton Maryam Gidado tare da 'ya'yanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan tsohon hoton nata inda take tare da 'ya'yanta, kamar yanda ta bayyana, ta godewa Allah da ya Albarkace ta da samun su sannan kuma tayi addu'ar Allah ya rayasu rayuwa me Albarka.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment