Sunday, 25 March 2018

Kalli wani tsohon hoton shugaban sojoji, Buratai

Shugaban sojojin Najeriya, Tukur Yusuf Buratai kenan a wannan hoton tare da wasu sojoji a shekarun baya lokacin yana Jaji kamin ya sama shugaban sojojin Najeriya, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment