Thursday, 29 March 2018

Kalli wannan hoton na shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin taya Bola Ahmad Tinubu murnar zagayowar ranar haihuwarshi, yayin da ya tashi zai yi jawabi a gurin taron, jama'a na mishi tafi, hoton ya kayatar, muna mishi fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana.

No comments:

Post a Comment