Friday, 16 March 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Amarya Fatima Dangote

Amarya, Fatima Aliko Dangote kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, sanye take da farar riga irin ta amare da sarka ta gani ta fada, muna mata da Angonta fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment