Thursday, 1 March 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya kabala kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kyau sosai, abin sai sam barka, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment