Friday, 16 March 2018

Kalli yanda aka maida Sadik Sani Sadik tsoho

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan da aka mayar dashi tsoho a wannan hoton lokacin da ake daukar wani shirin fim, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment