Sunday, 18 March 2018

Kalli yanda aka mayar da Mudassir Haladu tsoho

Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu, Barkeke kenan a wanna hoton da aka mayar dashi tsoho a cikin wani shirin fim da ya fito, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment