Sunday, 4 March 2018

Kalli yanda Ango Idris ke gogewa Amaryarshi Fatima Hawaye

Ango, Idris Abiola Ajimobi kenan yake gogewa Amaryarshi Fatima Abdullahi Umar Ganduje hawayenta a wannan hoton, soyayya ruwan zuma, muna musu fatan Allah yasa Albarka a wannan aure nasu ya kawo zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment