Saturday, 17 March 2018

Kalli yanda attajirin Najeriya Femi Otedola ya gaishe da sarkin Kano

Yanda attajirin Najeriya, Femi Otedola ya gaishe da metarba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan jiya a fadarshi gurin daurin auren Diyar Dangote, Femi ya fadi har kasa yawa sarki Sanusi gaisuwa irin ta yarbawa.

No comments:

Post a Comment