Thursday, 15 March 2018

Kalli yanda dalibai mata suka zauna suna jiran isowar shugaba Buhari jiya a Yobe

Wadannan hotunan yara dalibai, mata kenan suka zauna a gefen titi suna jiran isowar shugaban kasa, Muhammadu Buhari jiya a jihar Yobe inda ya kai ziyara.
No comments:

Post a Comment