Wednesday, 14 March 2018

Kalli yanda Dangote, Diyarshi Fatima da Angonta, Jamil suka taka rawa a tare

Attajirin Duniya, Aliko Dangote tare da wasu abokanshi attajirai da diyarshi, Fatima da sirikinshi, Angon Fatima, Jamilu MD Abubakar da sauran 'yan uwa da abokan arziki kenan a wannan hoton bidiyo suke taka rawa a gurin shagalin bikin diyar Dangoten.


Wannan irin abu dai ba'a saba ganinshi a al'adar Hausa ba, dalilin haka ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment