Sunday, 18 March 2018

Kalli yanda Davido ya nishadantar da mutane a bikin Fatima Dangote da Jamil MD Abubakar

Yanda taurararon mawakin Najeriya Davido ya nishadantar da mutane kenan a gurin liyafar cin abincin dare da aka shirya ta bikin Fatima Dangote da mijinta, Jamil M.D Abubakar, manyan 'yan wasa da 'yan siyasa sun halarci wannan shagali.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment