Friday, 2 March 2018

Kalli yanda dubban Indiyawa suka taru dan nuna alhinin mutuwar Sridevi Kpoor

Hotunan yanda dubban Indiyawa suka taru a kan titi wajan jana'izar marigayiya tauraruwar fina-finan Indiyar, Sridevi Kapoor kenan, a zamanin da tayi tashe, wajajen shekarun alif 80 zuwa 90 ta na daya daga cikin jaruman da suka fi tsada a masana'antar fim ta Indiya.Rahotanni sun nuna cewa jarumar tayi fina-finai da yawansu yakai sama da dari uku, da yawan indiyawa sunji muruwarta sosai.
No comments:

Post a Comment