Friday, 30 March 2018

Kalli yanda Fatima Dangote da Jamil M.D Abuabkar sukaje jawon jin dadin rayuwar aure

Amanrya, Fatima Aliko Dangote da Angonta, Jamil M. D Abubakar kenan a yayin da suka je yawon shakatawa na jin dadin rayuwar auren irin wanda suka rufa suka tayar da kai keyi, sunan gurin da suke wannan sha'ani dai be bayyana ba.


Muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment