Thursday, 29 March 2018

Kalli yanda giwa ta ture motar masu yawon shakatawa

Wannan hoton wata giwace dake gandun dajin kasar Sirilanka inda wasu masu yawon bude ido ke zagayen shakatawa, sunzo wucewa ta gurinta ta ture motarsu, abin ya faru kamar a fim, duk da babu cikakken labarin yanda karshen lamarin ya kasance amma hoton ya kayatar.


Muna fatan babau wanda ya ji ciwo.

Telegraph.

No comments:

Post a Comment