Saturday, 17 March 2018

Kalli yanda Gwamna El-Rufai na Kaduna ya durkusa gaishe da Abdulsalam Abubakar

Gwamnan jihar Kaduna, malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan ya durkusa, kamar yanda ya saba yiwa manyan mutane, yake gaishe da tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar a gurin wani taro akan ilimi da suka hadu a Zariya.No comments:

Post a Comment