Monday, 26 March 2018

Kalli yanda Gwamnan Sakkwato, Aminu Tambuwal ya gaishe da Sule Lamido

A wannan hoton irin yanda gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya durkusa dan gaishe da tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma me muradin tsayawa takarar shugaban kasa, Sule Lamido kenan, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment