Sunday, 4 March 2018

Kalli yanda Idris Ajimobi ke murnar aurenshi

Dan gidan gwamnan jihar Oyo, Ango, Idris Abiola Ajimobi kenan da abokanshi suke murnar ranar aurenshi ta hanyar yin alamarnan ta Wakanda da aka nuna a sabon shirin fim din turanci na Black Phanther.


Muna taya shi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment