Sunday, 4 March 2018

Kalli Yanda Idris Ajimobi ya sumbaci matarshi Fatima Ganduje

Ango, Dan gidan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi kenan yake sumbatar matarshi, diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje kenan bayan da aka daura musu aure, muna fatan Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment