Monday, 26 March 2018

Kalli yanda iyayen Amarya, Dangote, me kamfanin BUA, Abdulsamad, Sanata Dino da Adeleke suka sha rawa a bikin Fatima Dangote

An sha shagali a bikin diyar Attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote da Angonta Jamil M.D Abubakar, wanda aka ci gaba da yi a otal din Eko dake birnin Legas shagalin ya samu halartar masu fada aji da dama da masu kudi da kumbar susa a ciki da wajen kasarnan. Wani abu daya kara daukar hankulan mutane a wannan shagali da akayi a Legas shine irin yanda aka sha rawa.


Uban amarya, Aliko Dangote da Abdul Samad Rabiu, me kamfanin BUA da sanata Adeleke, gwanin rawa da sanata Dino Melaye duk sun cashe a gurin wannan biki da salon rawa wanda ya dauki hankulan mutane.

Ga bidiyoyin rawar kamar haka:Muna fatan Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment