Friday, 16 March 2018

Kalli yanda jiragen sama suka cika filin jirgin saman Kano dalilin bikin Diyar Dangote

A yaune aka daura auren 'yar gidan attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote da angonta Jamilu Idris, Manyan mutane, shugaban kasa, gwamnoni, attajirai da 'yan siyasane suka halarci bukin, wannan hoton yanda jiragen sama da baki sukazo dasu suka cika filin jirgin Aminu Kano kenan dake Kanon.


Muna fatan Allah yasanya Alheri.

No comments:

Post a Comment