Sunday, 25 March 2018

Kalli yanda mutanen jihar Bauchi suka tarbi Osinbajo

A yaune, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Bauchi inda ya mika ta'aziyyarshi akan rasuwar Sanata Ali Wakili ga al-ummar jihar, a wadannan hotunan irin yanda Osinbajon ya samu tarba me kyaune daga mutanen jihar suke ta so su gaisa dashi kenan, Muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment