Thursday, 22 March 2018

Kalli yanda mutanen Zamfara su ka wa shugaba Buhari maraba

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Zamfara inda yayi ganawa da sarakunan gargajiya, ya jajintawa mutanen jihar akan kisan da barayin shanu sukewa mutane sannan kuma shugaban ya bukaci jami'an tsaro da su kara kaimi dan kawo tsaro a jihar.Wadannan wasu hotunane dake nuna irin yanda mutanen jihar suka wa shugaba Buhari maraba.

Maman Hajara: Allah ya bar zumunci sakonki ya shigo.

No comments:

Post a Comment