Monday, 26 March 2018

Kalli yanda Rahama Sadau ta taka rawa a wani shirin Dirama da aka shirya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda tayi wani wasan dirama da aka shirya a birnin tarayya, Abuja, Rahamar dai tayi shiga me kama da irin ta yarbawa, kuma bayan kammala shirin ta bayyana farin cikinta akai da kuma jin dadin haduwa da wasu mutane da tayi.


No comments:

Post a Comment