Tuesday, 20 March 2018

Kalli yanda tawagar motocin gwamnan jihar Kogi ke ratsa daji dan ziyartar wani kauye da aka kai hari

Wannan tawagar motocin gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kenan suke ratsa cikin daji da ruwa akan hanyarsu ta zuwa wani kauye da 'yan ta'adda suka kai hari suka karkashe mutane da salwantar da dukiyoyi, da shuwagabanni na shiga irin wadannan gurare da watakila sun kara mayar da hankali wajan samarwa mutanen karkara abubuwan more rayuwa.

No comments:

Post a Comment