Tuesday, 6 March 2018

Kalli yanda Ummi Zeezee da masoyinta suka yi hutun karshen mako tare

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummmi Zeezee kenan tare da masoyinta, Bashir a lokacin da suke hutun karshen mako tare, ta bayyana cewa masoyin nata baya son ranar Litinin amma gashi kuma dole tazo.

No comments:

Post a Comment