Monday, 5 March 2018

Kalli yanda Uwa ta saka danta a Aljihu

Hoton wata uwa kenan da ta saka danta a cikin Aljihun na musamman da aka mata a gefen rigarta yayin da take amfani da waya, hoton ya dauki hankulan mutane sosai dan ba kasafai aka saba ganin haka ba.

No comments:

Post a Comment