Thursday, 15 March 2018

Kalli yanda wani matashi ya gaishe da Ali Nuhu

Yanda wani mayashi me suna Daddy Hikima ya gaishe da tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, sarki kenan, Alin dai yana cikin murnar cika shekaru goma sha biyar da yin aure da kuma murnar zagayowar ranar haihuwarshi.

No comments:

Post a Comment