Thursday, 22 March 2018

Kalli yaron da aka sako tare da 'yan matan Dapchi

Wannan shine yaro na miji da aka sace shi tare da 'yan matan makarantar Dapchi kuma aka sako su tare a jiya Laraba, dan daya daga cikin malam makarantarne, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment