Tuesday, 27 March 2018

Kallon da Saraki kewa shugaba Buhari a wannnan hoton ya dauki hankula

A daren jiyane akayi taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa dake Abuja, taron da ya samu halartar manyan 'yan siyasa da masu rike da mukaman gwamnati. Wannan hoton dake nuna kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki nawa shugaba Buhari wani irin kallo ya dauki hankulan mutane.

Me zakuce akan haka?.

No comments:

Post a Comment