Sunday, 25 March 2018

Karanta abinda Ahmad Shanawa yace a akan wannan hoton da ya dauka

Mawaki, Ahmad Shanawa, Baban Chakwai kenan a jikin wannan dalleliyar motar amma ya bayyana cewa, 'kun san dai ba ni da kudin da zan sai wannan motar, to ba tawa bace, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment