Tuesday, 13 March 2018

Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure

Wani bawan Allah ya shawarci tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau da cewa ya kamata tayi aure, Rahamar ta bashi amsa da cewa duk lokacin da ya shirya itama a shirye take.No comments:

Post a Comment