Friday, 16 March 2018

Karin hotuna daga gurin daurin auren Fatima Dangote da Jamil Abubakar

A yau, Juma'ane aka daura auren Fatima Aliko Dangote da angonta, Jamil Abubakar a garin Kano, Shugaban kasa, Gwamnoni da manyan 'yan siyasa da attajirai sun hadu wajan wannan daurin aure, anan karin hotunane daga gurin shagalin bikin.

No comments:

Post a Comment