Sunday, 25 March 2018

Karin hotunan Ali Nuhu daga kasa me tsarki

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wadannan hotunan da ya dauka a kasa me tsarki inda yake gudanar da aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.No comments:

Post a Comment