Friday, 2 March 2018

Karin hotunan kamin biki na Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

Hotuna kala-kala masu daukar hankula na kamin biki na 'ya'yan gwamnonin jihohin Kano da Oyo, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Ajimobi da za'a daura aurensu gobe Asabar idan Allah ya kaimu na ta kara bayyana.


Anan ma waau karin hotunan ne na masoyan, muna fatan Allah yasa ayi lafiya


No comments:

Post a Comment