Tuesday, 13 March 2018

Karin hotunan kamin biki na Fatima Dangote da Jamil MD Abubakar

Auren diyar attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote da Angonta, Dan gidan tsohon shugaban 'yansanda, Jamil MD Abubakar na kara matsowa, kuma karin hotunan kamin biki sai kara fitowa suke, anan ma wani hoton ne na masoyan.


Mjna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment