Monday, 5 March 2018

Karin hotunan kamin biki na Sa'ida Nagudu da wadda zai aura

Mawakin Hausa, Sa'id Nagudu kenan a wadannan hotunan nasu na kamin biki tare da wadda zai aura, ranar goma ga watannan na Maris idan Allah ya kaimu za'a daura auren nasu.Muna fatan Allah yasa ayi lafiya.


No comments:

Post a Comment