Thursday, 22 March 2018

Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya na bana

Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya da za'a buga a wannan shekarar a kasar Rasha. Neymar ya bayyana cewa ya kagara ya ganshi a fili da wannan riga yana bugawa kasar tashi.
No comments:

Post a Comment