Thursday, 15 March 2018

Kawu Kamfa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me shirya fina-finan Hausa, Kawu Kamfa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment