Sunday, 25 March 2018

Kayatattun hotunan Nazir Ahmad

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wadannan hotunan nashi da aka dauka lokacin shagalin wani biki da ya halarta, ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment