Friday, 16 March 2018

'Kinyi kyau kamar in sace'>>Adam A. Zango ya gayawa Jamila Nagudu

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saka wannan hoton na abokiyar aikinshi, Jamila Nagudu inda ya yabeta da ceqa tayi kyau kamar ya sace.

No comments:

Post a Comment