Monday, 5 March 2018

Kuma dai: Kalli Gwamnan Ekiti Fayose da rawani

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya sake yin rawani a yayin da yake halartar taron gwamnonin jam'iyyar PDP a jihar Gombe, gwamnan yayi farin rawani irin na masu sarauta yayin da yake halaryar taron a jiya, Lahadi.
No comments:

Post a Comment