Saturday, 24 March 2018

Kwankwaso ya fara amfani da shafukan sada zumunta

Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara amfani da shafukan sada zumunta na tanar gizo, inda a cikin wani bayani da yayi yake cewa masoyanshi zasu iya samunshi a dukkan dandulan sada zumunta na zamani da sunan Kwankwasorm.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment