Tuesday, 6 March 2018

Lai Muhammad ya kai ziyara jihar Kebbi inda noman shinakafa ya birgeshi

Ministan labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammad tare da wata tawagar 'yan jarida sun kai ziyara jihar Kebbi inda suka zagaya suka duba yanda ake noman shinkafa, abin ya matukar birgeshi har yace, jihar Kebbice birnin tarayyar shinka ta Najeriya.

No comments:

Post a Comment