Tuesday, 13 March 2018

Lawal Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment